Bola Tinubu
Sanata Abdulaziz Yari ya ce Tinubu na da rinjaye a jihohi sama da 20, yayin da APC ta tsara fara yakin neman zaben 2027 a Kaduna ranar 24 ga Oktoba.
Bashir Ahmad ya yi martani kan bidiyon da ke nuna matashi Seyi Tinubu ya tsallake shi yayin gaisawa da mutane, wanda ya jawo ce-ce-ku-ce a Najeriya
Fati Muhammad ta fuskanci suka kan yadda ta juya wa tsohon mai taimaka mata baya wato Atiku Abubakar, wannan ya sa har Gimba Kakanda ya ja mata kunne.
Sanata Abdulaziz Yari ya bayyana shirin da APC ta yi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027, inda ya ce za ba za a dawo da tallafin man fetur ba.
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya yaba wa Gwamnan Neja kan ayyukan ci gaba, tare da jaddada aikin babbar hanyar tarayya ta Naira tiriliyan 1.5.
Atiku Abubakar ya soki rangwamen fetur na Tinubu na kwanaki 30, yana mai cewa Najeriya na bukatar tallafi mai dorewa da matakan rage tsadar rayuwa.
Nyesom Wike ya bukaci INEC ta hukunta Rotimi Amaechi kan kiran masu zaben Tinubu a 2027 mahaukata. Ya ce irin wadannan kalamai na iya tunzura jama’a.
Wani direban Ekiti ya ce ya ciwo bashin Naira miliyan 3.5 domin tallafa wa kamfen ɗin Tinubu, Opeyemi Bamidele da Steve Fatoba gabanin zaɓe mai zuwa.
Shugaban jam'iyyar APC, Nentawe Yilwatda, ya ce mutanen da Tinubu ya taimaka wa sun juya masa baya a 2023, yayin da ya kare ayyukansa da manufofinsa.
Bola Tinubu
Samu kari