
Siyasar Najeriya







A yau Juma'a 24 ga watan Maris ne kotun daukaka kara dake zamanta a FCT ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Osun inda ta bawa Ademola Adeleke na PDP nasara

Dakta Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa marigayin kasuwansa, Omieworio Afeni shine babban dalilin da yasa ya yi nasara a karatu.

Kotun daukaka kara na zaben gwamnan a jihar Osun ta yanke hukunci inda ta jadada nasarar Ademola Adeleke. Kotun ta jingine hukuncin baya na soke nasarar Oyetola

Ayodele Fayose, tsohon gwamnan Ekiti ya zargi yan siyasan Najeriya da laifin jefa kasar cikin matsalolin da take ciki. Jigon PDPn ya furta hakan ne a wata hira.

Ayodele Fayose yana cikin ‘Yan siyasar da Jam’iyyar PDP ta dakatar da su. ‘Dan siyasar ya maidawa Uwar jam’iyya martani ta bakin Lere Olayinka a wani jawabi

Festus Keyamo ya rubuta wasika zuwa ga Shugaban DSS. Keyamo ya ankarar da jami’an tsaro cewa kalaman da wadannan ‘yan takara ke yi za sui ya tada zaune tsaye.
Siyasar Najeriya
Samu kari