
Jam'iyyar APC







Shugaba Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sanar da nadin George Akume, tsohon ministan Ayyukan Na Musamman a matsayin sabon Sakataren Gwamnatin Tarayya a gwamnatinsa

Daga karshe, Shugaba Tinubu, ya tabbatar da nadin Femi Gbajabiamila, Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya a matsayin, shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa.

Kotun sauraron kararrakin zabe ta tabbatar da nasarar da dan takarar Gwamna a jihar Oyo karkashin jam'iyyar PDP Seyi Makinde ya yi a zaben 2023 da ya gabata.

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawar sirri da tsohon gwamna jihar Rivers, Nyesom Wike da tsohon gwamna jihar Delta, James Ibori da Gwamnan Oyo, Makinde

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa, INEC, ta fada wa kotun karar zabe cewa Sanata Uba Sani na APC ne ya lashe zaben gwamnan Kaduna na ranar 18 ga watan Maris.

Shugaban ƙasan Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya taya sabon shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya NGF da kuma shugaban kungiyar gwamnonin ci gaba na APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari