
Zaben Najeriya







Kungiyoyin masu sa ido a kan zabe a Kano sun soki ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin zababben gwamnan Kano da INEC ta yi, suna cewa ba a gama tattara kuri'u ba.

Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, da Sarkin Gaya, Aliyu Ibrahim Gaya sun mika sakon taya murna ga zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf.

Jam'iyyar PDP a jihar Jigawa ta bayyana rashin gamswarta da sakamakon zaben gwamna da aka gabatar a jihar a baya-bayan nan, tace zata dauki mataki na kwato haki

Manyan sanatoci na cigaba da bayyana aniyar su ta neman shugabancin majalisar dattawan Najeriya ta 10. Ya zuwa yanzu akwai sanatoci guda bakwai dake kan gaba

Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya lissafo wasu laifukan INEC a zaɓen shugaban ƙasa.

Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni na 2023 a fadin jihohin Najeriya, ga jerin jihohin da jam’iyyun APC, PDP da NNPP suka samu zuwa yanzu.
Zaben Najeriya
Samu kari