An ba kamfanoni lasisin shigo da mai domin a samu sauki, amma watakila karin kudin man fetur ya zama dole domin ‘yan kasuwa sun canza farashi a tashoshin mai
An ba kamfanoni lasisin shigo da mai domin a samu sauki, amma watakila karin kudin man fetur ya zama dole domin ‘yan kasuwa sun canza farashi a tashoshin mai
Mujallar Bloomberg ta zaƙulo attajiran Afrika 7 a jerin 500 na duniya a watan Mayun 2026, inda Aliko Dangote da Abdussamad Rabiu suka wakilci Najeriya.
Wata masarauta a Arewacin Najeriya ta nada wata shararriyar jarumar fina-finai a Najeriya a matsayin sarauniya a ata masarauta a jihar Nasarawa. Ga hotuna.
An samu sabani tsakanin dangin amarya da ango kan wani lamari da ya taso cikin gaggawa. An ce iyayen amarya sun ta da bore bayan ganin yadda gidan ango yake.
Bayan watanni ana rikici, Prince Kpokpogri wanda ya yi soyayya ‘Yar wasa Tonto Dikeh ya yi nasarar karbe mabudin wata motarsa da yake ta so ya karbe a hannunta
Khadija Sanusi ta yi kalamai yayin da iyayenta ke cika shekara 30 da aure a shafinta na Twitter, Yusrah Sanusi ta na so iyayen na ta su kara yin shekaru 30.
Tsohon ministan jiragen sama, Femi Fani Kayode ya siffanta yadda 'yan Najeriya suka damu da harkokinsa. Ya ce komai yayi 'yan Najeriya suna kallo suna kuma bib
A shekarar nan, igiyar aure da yawa sun tsinke bayan shekaru ana tare. Bill da Melinda Gates da suke tare tun 1987 sun ba kowa mamaki da suka sanar da rabuwarsu
Gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom ya yi sakayya ga direban da ya ba shi aikin yaron mota. Ortom ya ba Mr. Mnenge Mtemave sabuwar mota, kuma zai ba shi jari.
A zamanin da muke ciki yanzun yana da wahala ka samu mutumin da zai tsinci miliyoyin kudi kuma ya yi tunanin mayar wa mi shi, har ma ya nemi mai shi, ya ba shi.
Hukumar Hisbah ta sake magntuwa kan batun gayyatar iyayen shatu Garko domin a tattauna dasu kan abin da ta aikata na shiga gasar kyau a wannan shekara ta 2021.
Mutane
Samu kari