Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Wani magidanci ya jijjiga kasar sada zumunta saboda wani babban kyautan da yayi wanda ba a taba gani ba. A cikin wani bidiyo, ya ba matar kyautar jirgi don ta m
Jami'an yan sanda sun tsare wata mata a jihar Legas, bisa zargin ta kashe wani karamin jariri da horon yunwa saboda bashin da take bin mahaifiyarsa yar aiki.
Mun kawo wasu Amare, Angwaye da masu shirin auren da suka yi mutuwa mai zafi. Daga ciki akwai Sani Ruba wanda ya rasu saura kiris aurensa da Rafeeah Zirkarnain.
Wani mutumin da ya auri mata biyu masu juna biyu a rana daya ya bayyana irin farin cikin da yake ciki bayan da ya zauna dasu zaman lafiya. Ya ce zai yi kari nan
Dakarun So-Safe Corpes sun iske Yariman ya riga ya mutu cikin tsakar dare. 'Yan Sanda sun ce za su yi bincike a kan abin da ya faru, ana zargin kashe su aka yi.
Bayan ɗaura auren ɗiyar gwamnan Bauchi, Zara Bala Muhammed da angonta Masha Sherrif, wanda ya guna salin alin, ma'auratan sun fara shirin faɗaɗa shagulgula.
Wani sabon jigon gwamnatin jihar Anambra yadda yasha fama da kyankyaso a cikin kunnensa. Ya ce kyankyaso ya zauna a cikin kunnensa har na tsawon watanni hudu.
Tsohon Minista Fani-Kayode ya bayyana ciwon da ke damun tsohuwar mai dakinsa bayan bazawarar ta ce ba ta iya samun wata alakar aure da shi ba har suka rabu.
Malam Kabiru Alhassan wani magidanci ne da yake yin sana’ar faskare a Kano, abin mamakin bai da hannu daya, a haka kuma ya samu gida da ‘ya ‘ya hudu a yau.
Mutane
Samu kari