Wani rahoto daga Amurka ya nuna cewa Isra'ila ta yi kokarin kafa gwamnati a kasar bayan kai hare-hare kasar. Mahmoud Ahmadinejad Isra'ila ta so ba shugabanci.
Wani rahoto daga Amurka ya nuna cewa Isra'ila ta yi kokarin kafa gwamnati a kasar bayan kai hare-hare kasar. Mahmoud Ahmadinejad Isra'ila ta so ba shugabanci.
Abraham Foxman da ya shahara da goyon bayan Isra'ila kan kisan kare dangi a Gaza, mai kare Yahudawa a duniya ya mutu. Foxman ya yabawa Trump kan yakin Iran.
EFCC ta kama Cubana ne bisa zargin wulakanta takardun Naira yayin wani taro a jihar Legas. Tace za kuma ta gurfanar da shi a gaban kotu ranar Laraba
Iyalan Mai Dalan Gombe guda 6 sun rasu a wani hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyar Azare. Gwamnan jihar Gombe ya yi musu ta'aziyya kuma ya halarci janazar
Bankin Zenith ya nada Adaora Umeoji, a matsayin mace ta farko da za ta rike mukamin shugabar bankin, tafiyar da ta yi zuwa wannan mukamin ya kasance abin burgewa.
A cikin faifan bidiyon, amaryar ta durkusa tana kokarin sumbatar ango amma ya rika zulle mata. Wannan ya jawo cece kuce ga mahalarta taron da 'yan soshiyar midiya.
Matar ta hiafi 'yan ukun ne a asibiti kamar yadda masarautar ta sanar. Sarkin ya bayyana farinciki sosai kasancewar matar da yaran na cikin koshin lafiya.
Wani bidiyo da aka wallafa a yanar gizo wanda ya jawo magana ya nuna yadda wani dangi suka hadawa 'yarsu kayan alatu a ranar aurenta, wasu na ganin al'ada ce.
Hausawa suka ce sannu ba ta hana kai wa, sai dai a dade ba a je ba. Matashiyar nan Pelumi Nubi, ta so Nijeriya bayan shafe kwana 68 tana tuki daga Landan.
Matar da tasa a roƙi mijinta ya mayar da ita a Tafsirin 23 ga wata ya mayar da ita, Jabir Sani Maihula yayi jan hankali zuwa gare ta jiya bayan kammala Muhadara.
Malamin makaranta ya bada labarin yadda Gwamnati ta wahalar da shi bayan bautar shekara 35 a Kogi. Imam Odankaru ya yi ritaya, yana kukan cewa bai da komai.
Mutane
Samu kari