Latest

Ababe 8 da Maza ke la'akari da su yayin lura da Mata
Ababe 8 da Maza ke la'akari da su yayin lura da Mata
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Da sanadin shafin jaridar Independent ta kasar Amuraka, a yau Juma'a NAIJ.com cikin kalace-kalace ta kalato wasu muhimman ababe 8 da maza ke lura da su akan mata wanda kuma su matan ba su da wata masaniya ko kadan a kai.