Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya

Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya

A kokarin da yake yi na ganin ya kawo sauye-sauye na yadda ake gudanar da mulki da kuma zamantakewa a kasar Saudiyya, Yarima Mahammad Bin Salman ya bayar da umurnin gudanar da tseren kekuna na mata zalla a kasar ta Saudiyya.

Kamar dai yadda muka samu, an gudanar da tseren keken na mata ne dai inda yayi matukar kayatarwa tare kuma da bai wa mutanen da suka je kallo mamaki a kasar ta Saudiyya musamman ma a dandalin shafukan sada zumunta na zamani.

Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya
Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya

Legit.ng dai ta samu cewa idan mai karatu bai manta ba, wannan na cikin sauye-sauyen da Yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman ya ce zai cigaba da bullowa da su a kasar.

Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya
Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya

A wani labarin kuma, Hukumar nan ta gwamnatin tarayyar Najeriya mai alhakin hana safarar bil-adama ta National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons, NAPTIP a takaice ta sanar da samun nasarar kubutar da wasu 'yan matan arewa 19 da ake shirin yin safarar su zuwa kasar Saudiyya.

Hukumar ta NAPTIP ta ayyana cewa ta kai samame ne a wata unguwa dake a garin Abuja inda ake ta shire-shiren ficewa da su zuwa kasar ta Saudiyya.

Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya
Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya

Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya
Sauyi: Mata sun gudanar da tseren kekuna a karon farko a kasar Saudiyya

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng