Latest
Wata Kotun Majistire dake zamanta a unguwar Oredo ta birnin Benin dake jihar Edo, ta gurfanar da wani mahaifi ɗan shekara 50 Reuben Enosegbe da ɗan sa Destiny mai shekaru 16 da laifin lalata da wata karamar yarinya mai shekaru 10.
Yayinda Chinuzioke shi kuma ɗan maƙwabtan yankin da kamfanin haƙar man ne na NDPR, kuma ba ɗaɗewa ne aka bayar da belinsa daga gidan yarin nan mai cikakken tsaro na birnin Fatakwal ɗin, inda ake tuhumarsa da laifin fashi da maka
Likitoci sun tabbatar da cewar yana ciwon ya kanzo a kamar wani tsunguli, ko kuma wani ciwo da ba zai misaltu ba saboda zafin da yake da shi, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito, don haka muka kawo muku sabubban dake sabbaba ciwon bay
Za ku ji cewa Gwamnan Jihar Abia ya yabawa mulkin APC. Okezie Ikpeazu yace a duk rana ta Allah sai an ba ‘Yan makaranta abinci. Bayan nan. Gwamnan yace an kuma yi wata-da-watanni a wasu Yankunan ba a dauke wuta ba.
Ina bada tabbacin zamu cigaba da girmama mutuncin dan Adam, tare da hakkokin dan Adam, a kokarinmu na kakkabe ayyukan miyagu a Najeriya, mun gano kalubalen da Sojoji ke fuskanta a ayyukan tsaro na musamman da muka kaddamar, kuma z
Kwamishinan Yansandan jihar, Austin Iwar ya tabbatar da kisan jami’an Yansandan guda biyu, haka zalika wani mazaunin kauyen ya shaida ma majiyarmu cewa yan bindigan sun kai farmakin ne dauke da muggan makamai, inda suka tare hanya
Yan bindigan sun kai wannan hari ne a ranar Laraba 12 ga watan Afrilu, inda suka bude wutar mai kan uwa da wabi ne akan wasu mutane dake hakar ma’adan kasa, kamar yadda suka yi a kauyen Bawon Daji, kimanin sati biyu da suka gabata
Bayan ikirarin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi na cewar zai kai hari na makami mai linzami zuwa kasar Siriya saboda ya maida martani da amfani da suka yi da makami mai guba. A dai dai lokacin ne shima shugaban kasar...
An gano gawar jaririn, Abdulaziz Abubakar Aji, a cikin wata babbar roba ta tara ruwa a dakin mahaifinsa bayan an neme shi an rasa tun ranar laraba. Rahotanni sun bayyana cewar Abdulaziz shine yaro na biyu da iyayensa suka haifa ku
Masu zafi
Samu kari