Bincike: Ababe 8 da Maza ke la'akari da su yayin lura Mata

Bincike: Ababe 8 da Maza ke la'akari da su yayin lura Mata

Da sanadin shafin jaridar Independent ta kasar Amuraka, a yau Juma'a Legit.ng cikin kalace-kalace ta kalato wasu muhimman ababe 8 da maza ke lura da su akan mata wanda kuma su matan ba su da wata masaniya ko kadan a kai.

Ababe 8 da Maza ke lura da su akan Mata wanda ba su sani ba

Ababe 8 da Maza ke lura da su akan Mata wanda ba su sani ba

Maza su kan samu mummunan sakamakon a yayin tantancewa da auna yadda suke la'akari, sai dai ko kadan abin ba haka yake ba.

Bincike ya bayyana cewa, Maza da dama su kan lura da wasu ababe da dama akan Mata wanda kuma su matan ba su da masaniya a kai.

Legit.ng ta kawo muku jerin ababe 8 da maza ke la'akari da su matuka yayin lura da mata da suka hadar da:

1. Salon iya magana

2. Kwanciyar kafadun ta

KARANTA KUMA: Uba da ɗa sun shiga hannun hukuma da laifin lalata da karamar Yarinya

3. Fuskantar ta da kuma hazakar ta

4. Murmushin ta

5. Kamshi

6. Iya kwalliya da kwarkwasa

7. Launin fatar ta da kuma gashi

8. Tsafta.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel