Latest
Dan majalissar jihar Kano Baffa Babba Dan’agundi ya bayyana cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu alamace ta hadin kan Najeriya kuma jigo a siyasa. Dan’agundi yace Tinubu ya gina wata babbar gada a tsakanin bangarorin Najeriya.
Labarin da muke samu na nuni ne da cewa wani babban jami'in 'yan sandan Najeriya mai mukamin Isifecta ya rasa ran sa a sakamakon wani kazamin artabu da ya barke a tsakanin 'yan kungiyar nan na OPC da kuma wata kungiyar asiri a gar
'Yan bindigar da ake zargi masu garkuwa da mutane ne, sun fara sace wasu mutane bakwai da misalin karfe 7:45 sannan suka ajiye su gefen hanya. Marigayin, ya daka tsawa ga 'yan bindigar bayan isowar sa wurin bisa tunanin jami'an '
Kamfanin MTN tana cigaba da biyan Najeriya Biliyan wasu tara na Biliyan 330 da ake bin ta. A karshen Maris na 2017 an biya Najeriya Biliyan 30 haka kuma a karshen Maris na 2018 an biya Najeriya Biliyan 55 kawo yanzu.
Mutane bakwai sun rasa ransu a daren Lahadin data gabata, bayan da wasu 'yan bindiga suka bude musu wuta a wani wuri da mashaya suke taruwa, a kauyen Nding dake garin Fan a karamar hukumar Barki Ladi dake jihar Filato
wani binciken bin kwakwkwafi ya bayyana cewar, Bill Gates ya zama na daya ne saboda shi dan kasuwa ne, amma akwai wasu shugabannin kasashe da wasu 'yan tsirarun mutane da suka tara dukiya ta haramtacciyar hanya da suka fi na Bill
Da yake jawabi ga manema labarai yayin gabatar da makaman, kwamishinan 'yan sandan jihar, Mista Paul Dibbal, ya bayyana hukumar ta samu rahoton cewar wasu mutane na kera makamai, kuma suka bi sahu ta hanyar amfani da dabarun aiki
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, yace shugaba Muhammadu Buhari yana kokarin cika alkawarin da ya yiwa mutanen Najeriya lokacin zabe, sakamakon haka ya kamata su sake zabarsa a 2019 don cika wadannan alkawura.
“Batun musultar da Najeriya da wasu mutane ke cewa zaka yi, kawai siyasa ce. Domin ´mun tabbata idan baka musuluntar da Najeriya a lokacin da kake soja kuma mataimakin ka shi ma musulmi; to lallai ba ba gaskiya a cikin wannan maga
Masu zafi
Samu kari