Latest

Gwamnatin Kano zata dauki mataki a kan mata masu bara
Breaking
Gwamnatin Kano zata dauki mataki a kan mata masu bara
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnatin jihar Kano ta kirkiro sabbin tsare-tsare da zasu hana mata bbara a titunan jihar. Daraktar kula da harkokin mata ta ma’aikatar mata ta jihar Kano, Hajiya Kubra Dankani ce ta sanar da hakan a lokacin da ta ke tattaunawa d