Latest
Rundunar Yansandan jahar Katsina ta sanar da kama wasu gungun miyagu yan bindiga guda biyar da suka shahara wajen satar mutane tare da garkuwa dasu domin neman kudin fansa a yankin karamar hukumar Safana.
Majalisa ta ce ba za ta binciki wani babban abun da ya faru lokacin Saraki ba. Sanata Akwashiki ya ce a Majalisa, babu ruwansu da duk abin da aka yi a 2018.
Wani sabon rahoto ya bayyana a yanar gizo wanda ya ce matan Najeriya sune kan gaba a nahiyar Afirka wajen hada abokan jima'i masu yawa. A hakan kuma matan Najeriya suka shiga cikin matan kasashe 15 na duniya da ke da wannan...
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana wasu manyan kalubale dake kawo tarnaki, tare da mayar da hannun agogo baya a yakin da Najeriya take yi da kungiyar ta’addanci na Boko Haram fiye da shekaru 10.
Babban kotun tarayya dake Abuja a ranar Talata ta rage ka'idojin belin tsohon shugaban kwmaitin gyara harkan fansho, AbdulRashid Maina, daga bilyan daya zuwa milyan dari biyar.
Mun ji cewa INEC ta kashe zabukan karashen da su ka gudana a Akwa Ibom da Cross Rivers. Hukumar INEC ta ruguza zaben da ta yi a Jihohin saboda sabawa doka.
Akalla mutane 41 sun rasa rayukansu a sassan Najeriya daga farkon shekarar 2020 kawo yanzu, gwamnatin tarayya ta tabbatar. Ministan Ilimi, Osagie Ehanire, ya bayyana
Daily Nigerian ta ruwaito cewa wasu fusatattun matasa a Filato sun kai hari a wasu unguwannin Fulani a jihar inda suka banka wa gidaje 23 wuta har da wani masallaci. Ana yi wa harin kallon ramuwar gayya sakamakon kisar gilla da ak
asu fusatattun matasa sun kai hari Rugar makiyaya a karam,ar hukumar Bokkos, inda suka cinna wa gidaje 23 da wani masallaci wuta a yankin.
Masu zafi
Samu kari