Latest
Maimata irin abinda akayi lokacin cutar SARS a 2003, gwamnatin jihar Wuhan a kasar Sin ta kaddamar da ginin asibitoci biyu Leishenshan da Huoshenshan a ranar 23 ga watan Junairu, 2020.
Abdulazeez Yari ya fadawa Gwamnan Zamfara abin da zai faru idan ya rusa gidajen mutane a Zamfara. Tsohon Gwamnan na APC ya yi wa Mutanesa alkawarin babu wanda zai taba gidajensa.
A makon da ya wuce, Majalisa ta tsaida magana game da dauke tallafin mai. Sanatoci sun ba Gwamnatin Tarayya sharadin janye tallafin mai da cewa ta gyara matatu.
Wasu gungun miyagu yan bindiga dadi sun yi garkuwa da wani mutumi mai suna Abdullahi Otto tare da matarsa mai dauke da juna biyu, Maimuna Abdullahi daga gidansu dake babban birnin tarayya Abuja.
Ashe 99% na ‘Yan wasan Nollywood da karuwanci su ke samun kudi. Wani Tauraro ya ce ‘Yan wasan kwaikwayo su ka san samu kudinsu ne ta hanyar bin zama a kasar waje.
Wani matashi kirista mai suna Abraham Amuta wanda mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta yi garkuwa dashi tsawon watanni 10 ya watsa ma masu kokarin ceto shi kasa a ido, inda ya bayyana musu ya gwammace ya cigaba da zama da
Gwamnatin Abdullahi Ganduje ta fito ta yi magana game da binciken Masarautar Kano. M. Garba ya ce babu hannun Ganduje wajen danyen binciken masararuta da aka fara.
Gwamnan Imo ya ce manyan Ibo da ke PDP su na neman ganin bayan Buhari. Ya ce zanga-zangar da ake yi wa kotu shiri ne da aka kitsa domin kifar da gwamnatin APC.
Wasu manoma guda biyu sun gamu da ajalinsu a hannun miyagu yan bindiga dadi yayin da suke tsaka da aikace aikacen gona a cikin gonakansu a kauyen Dapye daga cikin karamar hukumar Wukari ta jahar Taraba.
Masu zafi
Samu kari