Latest
An harbe wani matashi a yayin bikin birne kakan shi. An gano cewa matashin yaron dan kwallon kafa ne mai tasowa kuma yana makarantar sakandire ne...
Dele karamar yarinya ce ‘yar makaranta wacce aka ga tana amfani da hasken ATM din bankin FCMB wajen yin aikinta na makaranta. Mazauniyar jihar Ondo ce da kakarta, kuma hotunanta sun jawo cece-kuce a kafofin sada zumuntar zamani...
Mutane da yawa kan danganta nasararsu ga wanda suka aura ko kuma suke tare da su a rayuwarsu. Sau da yawa maza na cewa, “A duk lokacin da ka ga namiji ya samu wata nasara ko ci gaba, idan ka duba za ka ga akwai mace a tare da...
Shugabannin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a safiyar ranar Talata, 11 ga watan Fabrairu, sun dawo da zanga-zangarsu na janyi hankali ga abunda suka bayyana a matsayin tabarbarewar lamura a kasar.
Mun kawo labarin wasu ‘Ya ‘yan mutum daya da duk Likitoci ne wanda ake magana a kansu. Hotunan wadannan Mata ya fara yawo ne a Instagram.
Majalisar dattawan tarayya a ranar Talata ta dakatad da zama da dukkan ayyukanta domin makokin mutuwar marigayi Sanata Ignatius Longjan.
Jama'a na cewa, zama shugaba na gari dole ne mutum ya koyi yi wa jama'a hidima. Hakan ne kuwa ya faru da mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Sabuwa Balarabe wacce ta yanke hukuncin kashe gobara da kanta.
Uwargidar Shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari ta gana da takwararta uwargidar tsohon Shugaban kasa, Dame Patience Jonathan fadar Shugaban kasa a ranar Litinin, 10 ga watan Fabrairu.
Bayan jawabin mai martaba sarkin Kano, Bankin duniya ta saki rahoton cewa kimanin kashi 87 masu fama da talauci a Najeriya yan Arewacin kasar ne.
Masu zafi
Samu kari