Latest

Yanzu-yanzu: Sojoji sun kama mayakin Boko Haram a Filato
Breaking
Yanzu-yanzu: Sojoji sun kama mayakin Boko Haram a Filato
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Rundunar sojin Najeriya Najeriya ta musamman mai suna Operation Safe Haven sun kama wasu wadanda ake zargin 'yan Boko Haram ne. Rundunar ne masu kula da zaman lafiya a wasu sassa na jihar Filato, Bauchi da kuma jihar Kaduna. Kwama