Latest
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin sojoji, Sanata Ali Ndume, ya jadadda bukatar a gudanar da bincike kan harin da yan ta’adda suka kai Auno wanda ya yi sanadin mutuwar akalla mutane 30.
A jiya Muhammadu Buhari ya taya Sarkin Zazzau murnar samun shekaru 45 a gadon mulki. Buhari ya aikowa Sarkin Zazzau sakon taya murna ne daga kasar Habasha.
Kwararrun likitoci masu duba ma’abota tabin hankali sun yi kira ga jama’a da su guji yawan saka kansu a matsananciyar damuwa. Hakan na daga cikin abububwa da ke haddasa tabuwar hankali...
Nosa Ehimwenman na daya daga cikin ‘yan Najeriya da suke daga sunan kasar nan a kasashen ketare. Ya fara ne a ba kowa ba don mahaifin shi matukin mota tasi ne a Amurka...
Aliko Dangote ya ce idan ba mu kawo karshen rashin aikin yi ba, za a yabawa aya zaki nan gaba. Dangote ya ce rashin tsaro ya na da alaka da matsalar rashin abin yi.
Babban hafsan Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa bai kamata a tunzura shugaban kasa Muhammadu Buhari wajen daukan matakin tsige manyan hafsoshin tsaro ba, saboda shi kadai ya san inda matsalar take.
Ministan ma'aikatar ayyukan agaji da kula da bala'i, Sadiya Farouq, ta yi tsokaci a kan jitar-jitar cewa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai aure ta. Labarin na bogi ya karade dandalin sada zumunta a shekarar 2019, inda wasu ke
Shugaban Majalisa ya roki Amurka ta kawowa Najeriya dauki na ganin bayan masu tada kafar baya tare da kawo karshen matsalar tsaron da ke damun kasar.
Tsohon gwamnan jahar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tabbata ya kare rayuka da dukiyoyin yan Najeriya ta hanyar samar da ingantaccen tsaro a kasar gaba daya.
Masu zafi
Samu kari