Latest
Babban manajan daraktan matatar man fetur ta Najeriya, Mele Kyari ya nuna damuwar shi ta yadda rashin wutar lantarki ta yi katutu a kasar nan. A yayin jawabi a taron tattalin azrki na man fetur din Najeriya wanda hakan har ta...
Babban limamin cocin Methodist da ke Ikeja a jihar Legas, Bishop Steve Adegbite a ranar Lahadi, 9 ga watan Fabrairu ya jagoranci jama'a don zanga-zangar lumana...
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta bayyana dalilin da yasa aka maye gurbin shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, da sabuwar kwamitin sulhun jam'iyyar na mutane 12.
Wata babbar kotun jiha da ke zama a Isabo, garin Abeokuta ta yankewa wani mutum hukuncin kisa ta hanyar rataya. A ranar Talata ne aka yanke wa wani Olumide Adekanbi hukuncin kisan sakamakon kama shi da aka yi da laifin fashi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasar bayan halartan taron AU na 33 a kasar Habasha. Shugaba Buhari, ya taso daga Addis Abba sannan a yanzun nan ya sauka a Maidururi, babbar birnin jahar Borno.
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle, ya lashi takobin cewa sai ya kwato kudi har naira biliyan 90 daga hannun tsohon gwamnan jahar , Abdul'aziz Yari, wadanda ake zarginsa da karkatarwa ta hanyar yin aragizon kwantaragi.
Injiniya Abba ya ce dashi da uban tafiyar, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso da sauran masu ruwa da tsakin duk suna a Abuja a wannan lokaci da Kwarad Aminu ya yi tattakin.
Shugaban sashin sadarwar na NSCIA, Ibrahim Aselemi ne ya bayyana hakan a cikin sakon martanin da ya aike wa The Punch misalin karfe 11 na daren ranar Talata. A jawabin da ya yi a ranar Talata din, Kukah ya cacaki Buhari yayin wa'a
Kimanin mutane 16 yan gida daya sun rigamu gidan gaskiya bayan yan bindiga sun bankawa musu wuta yayinda suka kai hari kauyen Bakali, dake Fatika, karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna.
Masu zafi
Samu kari