Latest
Jamian tsaro sun mamaye kotun koli a yau Talata yayinda Alkalan kotun ke shirin sake duba shari'u biyu da suka yanke na zaben gwamnan jihar Imo da Zamfara.
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin shuka itatuwa guda miliyan 30 a cikin wannan shekara ta 2020. Mataimakin shugaban sashen kula da dazuka na ma’aikatar muhalli Tiamiyu Oladele ne ya bayyana hakan.
Wani rahoto daga kungiyar taimakon kai da kai mai suna Center for Information Technology and Development (CITAD) ta ce a tarihin majalisar dattijan Najeriya, mata 36 kadai suka taba samun zama sanatoci tun 1999, kamar yadda...
A wani labari da muka samu a shafin yanar gizo na Sarewa Radio ya bayyana yadda wani matashin saurayi mai suna Ibrahim Mato Dangada, wanda yake dan asalin garin Dangada ne dake cikin karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano...
Wani labari da yake ta faman yawo a kafafen sadarwa ya nuna yadda wani dalibin makarantar sakandare ta maza dake Aba, ya kirkiri wata fasaha da ta sanya mutane ake ta faman zancen shi...
Wasu yan bindiga sun kai hari kan wani jirgin ruwa da ke dauke da mai a hanyar kogin Lutegbene, yankin karamar hukumar Ekeremor da ke jahar Bayelsa. Sun kashe sojoji hudu da ke yiwa jirgin ruwan rakiya da yan farar hula biyu.
Babachir David Lawal ya ce akwai abin ban dariya game da tafiyar APC. Tsohon Sakataren Gwamnatin kasar ya yi kaca-kaca da Gwamnoni, ya kira su kaskoki.
Alhaji Shettima Yerima ya ce ‘Yan Kudu maso Gabas ba su shirya mulkin Najeriya ba. Shugaban AYCF ya ba Ibo shawarar yadda za su samu mulki.
Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya gabatar da manyan motoci kirar Jeep guda 24 ga alkalan babbar kotu, duk daga cikin kokarinsa na inganta jin dadin jami’an bangaren shari’a a jahar.
Masu zafi
Samu kari