Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura tawagar gwamnatin tarayya zuwa jahar Katsina domin ta jajanta ma gwamnan jahar Katsina, Sarkin Katsina da ma kafatanin al’ummar jahar Katsina bisa hare haren yan bindigan da suke fama da shi.
A Sokoto, wani Darekta da wasu mutane sun yi wa Budurwa cikin-shege har ta mutu. Babban Jami’in Gwamnati ya karyata maganar da cewa sharri ne.
Wani matashi mai yi ma kasa hidima a karkashin tsarin NYSC, mai suna Corper Saeed Olakunle ya samu tabuwar hankali bayan ya zane wani dalibi a makarantar da yake koyarwa a garin Nsit Ibom na jahar Akwa Ibom.
Shehu Sani ya ce idan ma Amaechi ya tsere babu komai, domin ‘Yan bindiga ba su san Minista ba. Ya ce ko ma wanene zai tsere idan ya ji labarin ‘Yan bindiga.
Babban lauya mai zaman kansa, Femi Falana ya bayyana cewa za su shigar da kara gaban kotu domin tilasta ma shugaban kasa Muhammadu Buhari tsige manyan hafsoshin tsaron Najeriya bisa dalilin karewar wa’adinsu.
Gwamnati ta kara adadin jami’an tsaron dake tare da ministan sadarwa, Dakta Isa Ali Pantami biyo bayan kashedi tare da barazanar kai masa da shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya ce Arewa za ta ci gaba da tarwatsa kanta matukar ba ta sauya daga yadda take ba. Sarkin yayi wannan maganar ne a ranar Litinin a gidan gwamnatin jihar Kaduna yayin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar
A sannu kasar Najeriya ke neman cinye gasar kasar da ta fi kowacce miyagun tituna masu hatsarin gaske. Wannan kuwa ya dogara da yawan mutanen da ke mutuwa bane a kowacce rana a kan titunan. Kamar yadda hukumar kula da hadurran...
Kasar Korea ta arewa ta kashe wani mai cutar Coronavirus sakamakon fita da yayi bayan an killace shi. Shugaban kasa Kim Jong-un baya wasa da cutar don ya dau manyan matakai a kan ta...
Masu zafi
Samu kari