Latest
Masu siyarwan sun sanar da kamfanin Dillancin labarai cewa su fa sana'a daram don kuwa yadda ake rige-rigen siya abin alfahari ne. Kamar yadda Uchechukwu Ndukwe, babban dilan rigunan nono a kasuwar Katanguwa da ke yankin
Lamarin ya faru ne a ranar 17 ga watan Fabrairun 2020 misalin karfe 10.30 na safe. Iwelu ya tafi Kaduna ne tare da ministan domin tana Gwamna Nasiru El-Rufai murnar zagayowar ranar haihuwarsa yayin da hatsarin ya faru.
Zauren majalisar dokokin jahar Katsina ya zama wajen kuka da hawaye a ranar Talata, 18 ga watan Fabrairu kan kisan kwanan nan na sama da mutane 30 da aka yi a kauyuka da ke karamar hukumar Batsari na jahar.
Wasu makasa sun hallaka mataimakiyar diraktar gudanarwan fadar shugaban kasa, Laetitia Dagan, a gidanta dake Abua, fadar shugaban kasa ta bayyana.
Fadar shugaban kasa ta aika sakon taya murna tare da yin ruwan kalamai masu dadi ga El-rufa'i a cikin wani jawabi da ta fitar. "A yayin da gwamna El-Rufa'i ya cika shekara 60, fadar shugaban kasa ta yi imanin cewa basirarsa da kwa
Gwamnonin APC sun yi magana bayan Aisha Buhari ta isa shekaru 49. A makon jiya ne Aisha Buhari da Nasir El-Rufai su ka kara shekara a Duniya.
Ya bayyana cewa cibiyar da ke Yar-Gayawa ta dade ta kafa wa tare da bayyana cewa akwai kayan aiki a cibiyar da zasu kare likitoci daga kamu wa daga kamuwa da cutar. A cewarsa, akwai kayan aiki na zamani da dabarun duba lafiyar wad
Fitaccen dan jaridar nan, kuma shugaban kamfanin Pinnacle Communications Limited, Lucky Omoluwa ya yanke jiki ya fadi, ya sheka barzahu biyo bayan tuhumarsa da ake yi da hannu cikin badakalar satar kimanin naira biliyan 2.5.
Da yawan 'yan Najeriya kan dauka cewa sai mutum ya mallaki wasu makudan kudi sannan zai iya daukan dawainiyar fita wasa kasa. Amma ba haka abin yake ba, domin kuwa akwai wasu tsirarun kasashe da takardun kudin keda matukar daraja
Masu zafi
Samu kari