Latest
Rundunar Yansandan Najeriya, reshen jahar Legas ta kama wani mutumi mai sana’ar Leburanci, John Onyeama dan shekara 50 a rayuwa a kan zarginsa da kashe matarsa Esther ta hanyar lakada mata dan banzan duka.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai mummunan farmaki a kauyen Madaka da makwabtansa a cikin karamar hukumar Rafi na jahar Neja, a ranar Laraba, 19 ga watan Feburairu.
Kwamishinan Yansandan jahar Sakkwato, Ibrahim Sani Kaoje ya bayyana yadda wasu gungun barayin shanu suka yi ma jami’an Yansanda tayin kudi N700,000 a matsayin cin hanci domin su basu daman tserewa.
Matasa yan Najeriya dake cikin gajiyar tsarin bayar da tallafi na N-Power sun yi barazanar shiga yajin aiki na dindindin tare da gudanar da gangamin zanga zangar nuna bacin ransu bisa yadda gwamnati ta gaza biyansu albashin watan
Fitacciyar jarumar nan ‘yar kasar Ghana, Efia Odo ta bayyanawa wata magana a shafinta na Instagram akan addini. Jarumar a cikin rubutun da ta wallafa cewa: “Wanda ya hallici duniya bashi da wani addini.” Sannan ta kara da cewa...
Wata mata mai koyar da yadda ake dafa abinci mai suna Oluwabusayo Reuben, ta baiwa abokanan ta mamaki, bayan ta wallafa wani rubutu a shafinta na Facebook da take zargin mijinta mai suna Gbadebo da cin zarafinta...
Mutane da yawa suna matukar shiga damuwa idan suka rasa masoyi, wani mutumi dan kasar Vietnam, ya tono gawar matarshi ya sanya ta a cikin gunki yake kwanciya da ita a gado daya na tsawon shekaru 16...
Budurwa ta shiga damuwa matuka, akan yadda samari ke gudunta maimakon su dinga rububin zuwa wajenta. Budurwar mai suna Hauwa tace ta rasa dalilin da ya sanya mazan suke ta faman gudunta saboda tsananin kyawun da Allah yayi mata...
A bisa tsari, idan mutum ya kamu d ciwon so, za a fara bashi kwayar 'Propanalol ya fara sha sannan bayan sa'a guda sai a fara bashi shawarwari. A wurin bayar da shawarar, za a bukaci wanda ke fama da ciwon so ya rubuta irin abinda
Masu zafi
Samu kari