Latest
Tuni an yi jana'izarsa bisa koyarwan addinin musulunci a gidansa da ke Bashorun Ibadan a ranar Talata. Daya daga cikin diyarsa, Bolanle Sarumi Aliyu ta tabbatar da rasuwar dan siyasar kamar yadda Premium Times ta ruwaito. Bolanle
Mutanen biyar da shugaba Buhari ya amince da nadinsu sune kamar haka; Farfesa Kemebradikuma Pondei, Dakta Cairo Ojougboh, Mista Ibanga Bassey Etang, Uwargida Caroline Nagbo da Cecilia Bukola Akintomide. Sabon mukaddashin shugaban
Wani rahoto da muke samu ya nuna cewa an yi garkuwa da mutane 12 a hanyar garin Itobe-Ajegu da ke karamar hukumar Ofu na jahar Kogi. A cewar rahoton, lamarin ya afku ne a ranar Lahadi, 16 ga watan Fabrairu.
Kungiyar malamai ta Najeriya, NUT, ta bayyana kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kashe akalla malaman makarantu guda 547 tun bayan barkewar rikicin ta’addanci a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Mustapha ya fadi hakan ne a wurin taron kaddamar da wani littafi da Samuel Salifu, tsohon sakataren kungiyar kiristoci ta kasa (CAN) ya rubuta. An kaddamar da littafin mai suna 'CAN, addini da shugabaci a Najeriya," ranar Talata
A yau, ranar Laraba, 19 ga watan Fabrairu, ne shugaban kas, Muhammadu Buhari, ya jagoranci zaman majalisar zartar wa ta tarayya (FEC) wanda aka saba yi kowanne mako. Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ne yake jagoran
Jackie Chan wanda ‘Dan wasan fim ne, ya sa kudi domin a binciko sirrin da zai yaki cutar da ke kashe Jama’a watau Coronavirus da ta fito a China.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake tsarin kwamitin wucin gadi na hukumar ci gaban Niger Delta (NDDC). Buhari ya maye gurbin Barr Joy Nunieh da Farfesa Kemebradikumo Pondei a matsayin mukaddashin manajan darakta na hukumar.
Kungiyar direbobin tankar mai, PTD da kungiyar direbobin motocin haya, NARTO sun fara yajin aikin sai baba ta ji a ranar Talata, 18 ga watan Feburairu sakamakon cin zarafi da suka ce jami’an hukumar kwastam suna yi ma mambobinsu.
Masu zafi
Samu kari