Latest
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai yi murabus saboda rashin tsaro ba, cewa ana kokarin ganin an magance lamarin cikin nasara.
Majalisar Dattawar Najeriya a ranar Alhamis ta gabatar da wani kudirin kafa hukuma ta musamman da za ta rika sauya wa tubabbun 'yan Boko Haram mummunan tunaninsu da koyar da su sana'o'i kafin daga baya a sake su su koma cikin al'u
Dazu mu ka ji cewa Jami’an tsaro sun bindige wani Hatsabibin Mai garkuwa da mutane, sun kama wani Mai garkuwa da mutanen a karamar hukumar Kurfi.
Jami'an hukumar Kwastam ta Najeriya, NCS, sun kama buhunnan shinkafa 1,393 da aka boye a cikin tukwanen iskar gas ta girki a jihar Ogun. Da ya ke holen masu shigo da shinkafar da barauniyar hanya ga manema labarai a ranar Laraba 1
Rahotani sun kawo cewa babbar kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umurnin cewa a bai wa tsohon mai ba Shugaban kasa shawara a harkar tsaro a mulkin Jonathan, Sambo Dasuki fasfo din sa na fita kasashen waje.
NSCDC sun gano wata gonar da aka shuka tabar wiwi a Yankin Kudancin Najeriya. Asirin Manomin tabar wiwin ya tonu ne bayan ya gwabje Dattijon Mai gadin gonar.
A Kaduna, wata Uwar ‘Ya ‘ya 12 ta sake haihuwar ‘Yan 4. Wannan Mata mai ‘Ya ‘ya rututu, ta haihuwar Tagawaye ba tare da Ungunzoma ba.
Fitaccen jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq wanda aka fi sani da dan marayan zaki, ya bayyana cewa sam bashi da ubangida a masana’antar.
Musa Wada wanda shi ne ‘Dan takarar PDP ya samu nasarar farko a zaben Jihar Kogi a Kotu inda aka tabbatar da sahihancin satifiket dinsa.
Masu zafi
Samu kari