Latest
Mun samu labari cewa kudin da Gwamnonin Najeriya su ke samu daga Tarayya zai karu a Watan gobe bayan Gwamnatin Buhari ta kara harajin kayan masarufi.
Biyo bayan kama ta da laifi, tare da yanke mata hukuncin kisa da wata babbar kotun tarayya dake babban birnin Abuja ta yi, Maryam Sanda ta bayyana rashin amincewarta da hukuncin, kuma ta daukaka kara zuwa kotun daukaka kara dake A
Yanzu haka an rufe Masallacin yayin da jami'an tsaro suka yi nasarar kama wanda ya kai harin. Wanda ya kai hari ya saci numfashin Musulman da suke shirin gudanar da sallar La'asar. Ko a cikin shekarar da ta gabata sai da wani dan
Wasu gungun matasa yan sa kai da yan farauta daga karamar hukumar Biu sun yi alkawarin shiga cikin daji domin farauto shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau tare da yi masa yan rago da hannunsu, kamar yadda shugabansu ya ta
Kwanan nan aka ga Masoyiyar 'Dan wasan kwalo Ronaldo ta na yawo da zinarin N270m. Miss Georgina Rodriguez ba ta fito daga gidan Attajirai ba.
Jam’iyyar adawa ta United Progressive Party, UPP, ta dunkule tare da narkewa a cikin jam’iyya mai mulki, jam’iyyar APC biyo bayan soke rajistar ta da hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta yi.
Yau watanni biyu cir rabon da gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya taka jiharsa ba kuma mutan jihar sunce yanayin gudanar da aikin gwamnatin jihar Taraba ya ja tsaya cik saboda rashin gwamnan. Rahoton Daily Trust
Masu zanga - zangar sun rufe hanya tare da kona taya a kan kwalta kafin daga bisani jami'an 'yan sanda su yi amfani da barkonon tsohuwa wajen tarwatsa su. A farkon makon nan ne rundunar sojojin kasar Sudan ta fitar da jerin wasu
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma a ranar Alhamis ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ya bukaci taimakonsa wajen dawo da wasu kudi har biliyan talatin da biyu ga jihar wanda gwamnan da ya shude ya kashe wajen yin titunan gw
Masu zafi
Samu kari