Latest
Dr Gbenga Adebusoye babban likita ne a asibitin koyarwa na jami’ar Ilorin. Ya ja kunne a kan yawan amfani da kwayar paracetamol don yana samar da cutukan hanta da na koda...
Wata coci a Najeriya ta ki yin bikin birne wani marigayi a cocin saboda ya kai shekaru uku baya zuwa cocin kuma baya bada sadaka na tsawon lokacin da ya dauka baya zuwa bautar...
Dan kasuwar kasar Ghana kuma sananne a harkar yada labarai, Osei Kwame Dsepite na daya daga cikin ‘yan kasuwar kasar Ghana masu tarin nasara a kasuwancinsu...
Kamar yadda muka saba, mu kan kawo muku shawararin da zasu inganta kiwon lafiyar mabiyanmu saboda rai da lafiya ne ginshikin rayuwar dan Adam.
Kowanne mai shago na damuwa da yadda kwastomomi ke satar musu kayayyaki don basu iya zama a kowanne kungu na shagon. A shekaru da dama, hakan ya zama babbar matsala ga ‘yan kasuwa amma sai gas hi wani dan Najeriya ya shawo...
A ranar 12 ga watan Janairu na 2020 ne, wanda yayi dai-dai da kwanaki 27 da auren Sa’adatu Muhammad Babangida da angonta Najib Ahmed, mummunan lamarin ya faru. Wajen karfe 10:30 na dare ne Sa’adatu ke korafin ciwon hakori wanda...
Wasu daliban sun dauki doka a hannunsu, inda suka yiwa Malaminsu dan banzan duka a wata makarantar sakandare da ake kyautata zaton ta jihar Katsina ce...
Wata mata daga kasar Amurka ta zama abar kwatance wajen jajircewa, bayan ta kai wani babban matsayi a wajen aikinta. Pam Talbert wacce tayi aiki a makarantar a matsayin mai shara da goge-goge ta kai matsayin mataimakiyar...
Emauni Jeanise Manley ta zama marubuciya a lokacin da take da shekara 5 a duniya, kuma ta zama abin kwatance a cikin abokananta ta hanyar taimaka musu...
Masu zafi
Samu kari