Latest
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bada sharadin bude iyakokin kasar nan don barin kaya su shigo daga kasashe masu makwabtaka. Ya bayyana cewa bude iyakokin kasar nan ya dogara ne a kan rahoton kwamitin bangare uku da ya hada da gwa
Gwamnatin kasar Amurka ta bayyana rashin amincewarta da shirin gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari na ware zunzurutun kudi dala miliyan 100 daga kudaden Abacha tare da mikasu ga gwamnan jahar K
Wasu yan taaddan Boko haram sun hallaka mutane da dama a garin Garkida, wani gari a karamar hukumar Gombi ta jihar Adamawa, The Cable ta ruwaito.
Jam’iyyar APC reshen jihar Ekiti ta shawarci tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose da ya goge tunanin komawa jam’iyyar APC daga ransa. Kamar yadda jaridar The Nation Online ta ruwaito, sakataren yada labarai na jam’iyyar, Ade Ajayi
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa almundahana, EFCC, ta damke kwamishinan aiyuka na musamman na jihar Kano, Mukhtar Ishaq a kan zarginsa da damfara. A wata takardar da mai magana da yawun hukumar EFC
A ranar Juma'a ne wata mata mai shekaru 36 da ta dau alkawarin biyayya ga kungiyar 'yan ta'adda mai suna Islamic State ta musanta zargin da ake mata. Ana zargin matar ne da yunkurin dasa bam a cocin St Paul da ke London tare da wa
Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano a ranar Juma’a tayi watsi da wani rahoto da hukumar koke ta gwamnati da yaki da rashawa (PCACC) ta fitar wanda ke bukatar a dakatar da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II har zuwa lokacin da za a
Wata babbar kotun jihar Kano a ranar Jumaa ta yankewa wata mata mai suna Rashida Saidu hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kisan mijinta, Adammu Ali, ta hanyar turoshi daga gidan tsauni a jihar.
Yayin da kasar Sin take kokarin magance cutar Coronavirus da ya addabi alummar kasar, sanarwa daga hukumar kiwon lafiyan kasar a ranar Alhamis sun tabbatar da cewa ba dan Nigeria mazaunin kasar da ya kamu da cutar.
Masu zafi
Samu kari