Latest
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa reshen jahar Kano, a ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu, ta gasa Shugaban marasa rinjaye kuma tsohon kakakin majalisar dokokin jahar, Isiyaku Ali Danja kan zargin cin mutuncin kujerarsa da kum
Daga dukkan alamu, Allah Ya karbi azumin da miliyoyin al’ummar jahar Borno da ma wadanda ba yan jahar ba suka yi a ranar Litinin, 24 ga watan Feburairu, kamar yadda gwamnan jahar Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukata domin neman
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki ta yini guda jahar Ondo domin kaddamar da wasu manyan ayyuka da gwamnatin jahar ta kammala a karkashin jagorancin Gwamna Rotimi Akeredolu SAN.
Taron ya samu halartar shugaban rundunar sojojin kasa na Najeriya; Laftanal Janar T. Y Buratai, takwaransa na sojojin sama; Air Vice Marshak Sadique Abubakar, da kuma na sojojin ruwa; Vice Admiral Ibok Ekwe Ibas, da kuma shugaban
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta nemi a sake duba hukuncin kotun koli wacce ta tabbatar da zaben Shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben Shugaban kasa na 2019.
Babbar kotun jihar Kano mai lamba takwas ta saka ranar 19 ga watan Maris don sauraron shaidun shari’a kan wani malami da dalibansa. Mai shari’a Usman Na’Abba ya fara sauraron karar da ake tuhumar wani malami mai suna Adekunle Iles
Rahotanni sun kawo cewa mutane biyar wadanda suka hada da jami’an yan sanda biyu sun mutu bayan daruruwan masu zanga-zanga da suka hada da mata da yara sun mamaye unguwanni a Sagamu, jahar Ogun domin nuna fushinsu kan kisan dan kw
Alkali ta wanke Sanatan PDP Ike Ekweremadu da soso da sabulu kan shari’ar SPIP. Kotu ta gaza samun tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa da laifi.
Kungiyar Gwamnonin APC ta yi kaca-kaca da Adams Oshiomhole inda Darektan ta ya ce APC ba Jam’iyya ba ce a yanzu Injo Kungiyar Gwamnonin APC.
Masu zafi
Samu kari