Latest
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum a cikin wata sakon da ya aike wa 'yan Najariya a daren jiya Litinin ya aike da sakon godiya ga al'ummar Najeriya na gida da waje da suka yi azumi tare da 'yan jiharsa da kuma addu'a domin k
Dan luwadin mai takarar shugabancin kasar Amurka, Pete Buttigieg ya ba wani yaro mai shekaru 9 amsa wanda ya zo taron gangamin siyasa. Yaron ya tambayi dan takarar ne yadda zai bayyana kan shi a matsayin dan luwadi, kamar yadda..
Shugaban kungiyar Miyetti Allah reshen jahar Oyo, Alhaji Yakubu Bello ya yi kira da a saka yan Fulani a cikin kungiyar tsaro ta musamman da gwamnatocin jahohin yarbawa ta kirkiro don kare yankin mai suna Amotekun.
Mai girma Uwargidar Najeriya Aisha Buhari ta lissafo hanyar da za a kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan. Daga ciki ta ce ya kamata Gwamnati ta kula da hakkokin Sojoji.
Paris Diamond daliba ce mai karantar fannin jarida a kwalejin ilimi na Alvan Ikoku da ke Owerri a jihar Imo. Dalibar mai shekaru 19 a duniya na tallar ruwa, tana siyar da shinkafa a makaranta duk a cikin kananan kasuwancin da...
Wasu yaran Adams Oshiomhole a Jihar Edo za su kai Shugaban PGF kotu bayan wasu maganganu da ya yi. Rigimar Jam’iyya ta kai har an kai ga zuwa kotu.
Majiyarmu ta bayyana cewa a yanzu haka ana rike da Dansandan a barikin Sojoji na Eburutu dake cikin garin Calabar, kuma rahotanni sun tabbatar da ya mallaki manyan kadarori da dama a cikin garin Calabar.
Fim daga masana'antar Kannywood mai suna 'The Right Choice' ya kunshi jarumai daga Kannywood da kuma Nollywood. Babu shakka yana daya daga cikin manyan fina-finai a 2020. Furodusoshin babban fim din mutane biyu ne...
Jam’iyyar APC mai mulki ta shawarci yayan jam’iyyar PDP su koma gona su rungumi noma shinkafa tunda dai basu da aikin yi, kamar yadda mai magana da yawun jam’iyyar, Malam Lanre Issa-Onilu ya bayyana.
Masu zafi
Samu kari