Latest
Babbar kotun tarayya dake Abuja, a ranar Talata, ta kama tsohon kakakin jamiyyar Peoples Democratic Party PDP, Olisah Metuh, da kamfaninsa, Destra Investments Limited, da laifi daya cikin bakwai da hukumar EFCC take zarginsa
Wata mata mai takaba mai suna Obong-anwan ta yi kira ga maza masu aure da ke kokarin makale mata a kan su kiyayeta, kamar yadda shafin Linda Ikeji ya wallafa. Kamar yadda Obong-anwan ta sanar, wani mutum mai suna Samuel Usoro...
Wani mutumin kasar Japan da aka ambata a matsayin namijin da ya fi kowa tsufa a duniya ya rasu yana da shekara 112, wata hukumar kasar ta bayyana a ranar Talata, 25 ga watan Fabrairu.
Wasu mazauna Garkida da ke karamar hukumar Gombi ta jihar Adamawa sun zargi rundunaar sojin saman Najeriya da kin daukar mataki yayin da mayakan Boko Haram suka kai musu hari a makon da ya gabata...
Gwamnatin kasar China a ranar Litinin ta haramta ci ko kasuwancin naman dabbobin daji a matsayin hanyar kare kiwon lafiyar jama'a. Hakan ya biyo bayan danganta cutar Covid-19 da aka yi da cin naman dabbobin daji...
Ibrahim Magu ya sake maida Jonah Jang da wani Ma’ajin Gwamnati gaban Alkali. Hukumar EFCC ta maida tsohon Gwamnan PDP ne bisa zargin da ake yi masa na sata.
Rahotanni sun kawo cewa an kama wani mutum mai shekara 42, Emmanuel Osiben kan zargin soke abokinsa mai shekara 38, Femi har lahira yayinda ya ke kokarin karban bashin naira 1,200 da ya ke binsa.
Rundunar yan sandan jahar Katsina a yammacin ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu ta baje gawawwakin yan bindigar da ta kashe a yayin wani arangama a Maraba Kankara da ke karamar hukumar Kankara na jahar.
Yau Kotu za ta yankewa tsohon Kakakin PDP hukunci game da zargin cin kudin makamai. An jima kadan kotu za ta bayyana mai gaskiya tsakanin EFCC da Olisah Metuh.
Masu zafi
Samu kari