Latest
Hukumar rundunar Sojan sama ta bayyana cewa jiragenta dake yaki da ta’addanci a yankin jahar Borno masu sunan Rattle Snake 3 sun yi aman wuta a kan wasu gine gine da mayakan Boko Haram ke amfani dasu wajen fakewa.
Jude Nwauzor, shugaban fannin sadarwar hukumar, ya bayyana hakan a wata takarda da ta fita a ranar Talata. Ya ce AMCON na bin Galadima da Bedko Nigeria Limited bashin kusan naira miliyan dari tara tun a 2011. Galadima da kamfanin
Okon Abang, alkalin kotun ya sakankance cewa tsohon kakakin jam’'iyyar PDP din ya aikata laifuka bakwai da ake zargin sa da su na almundahanar kudade, kamar yadda jaridar The Cable ta ruwaito. A laifi na farko
Mataimakin ministan na kasar Iran ya kamu da kwayar cutar Corona wacce bullar ta ya kashe mutane 15 a kasar. Babban jami'in lafiyar, Iraj Harirchi, a wata hirar da aka yi da shi ta bidiyo na shafin Intanet ya ce ya kebe kansa kum
Takanas jihar Ondo ta bayar da hutun aiki ranar Talata domin zuwan shugaba Buhari wanda ya yi daidai da ranar fara shagulgulan bikin murnar cikar gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu, a kan karagar mulki. Wasu na ganin ziyarar ta shuga
Wani likita a kasar Tanzaniya mai suna Jj Mwaka ya bayar da labarin yadda aka yi ya kare da auran mata uku. Mutumin na samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a tsakanin matansa uku.
Gwamnan Ondo ya na fuskantar barazana a kan mulki bayan ya gano cewa wasu daga cikin Jagororin jam’iyyar APC su na yunkurin yi masa adawa a zaben fitar da gwani.
Olisah Metuh, tsohon kakakin jami'iyyar PDP na kasa, zai shafe tsawon shekaru 39 a gidan yari bayan samunsa da laifin almundahanar kudi. A ranar Talata, 25 ga watan Fabrairu, alkalin babbar kotun tarayya da ke Abuja, Jastis Okon
Wani dan majalisar wakilai daga jihar Borno, Ahmadu Jaha yayi barazanar yin murabus saboda rashin tsaron da ya addabi yankin Arewa maso gabas. A yayin zaman majalisar a ranar Talata, yayi barazanar yin murabus tare da zargar sojin
Masu zafi
Samu kari