Latest
A zaman jiya, Majalisa ta yi magana a sakamakon ta’adin da aka yi a Garkida inda ‘Yan ta’addan Boko Haram su ka kai farmaki a Gombi.
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta gurfanar da Hajiya Aisha Wakili wanda aka fi sani da suna Mamar Boko Haram akan zarginta da laifi zamba na naira miliyan 42.
Bincike da aka gudanar ya nuna cewa matar mai 'ya'ya biyu da rabu da mijinta kafin ta shiga sana'ar na garkuwa da mutane kafin daga baya 'yan sandan 'B' Division Kontagora suka kama ta bayan wani ya tsegunta musu
Wata babbar kotun majistri dake zamanta a jahar Kano a karkashin jagorancin Alkali Aminu Gabari ta bayar da beli ga mutumin da ake tuhuma da kitsawa tare da watsa labarin auren shugaban kasa Muhammadu Buhari da ministocinsa Sadiya
Buba Galadima ya bayyana yadda aka kai aka kawo har aka ce hukumar Gwamnatin Najeriya ta bin sa bashin N349 shekaru 20 da su ka wuce.
Ministar walwala, jinkai da harkokin jin dadin al’umma, Sadiya Umar Faruq, ta bayyana dalilin da yasa Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi afuwa ga wasu daga cikin yan Boko Haram masu tayar da kayar baya.
Wata matar aure maisuna Hawa Kulu mazauniyar unguwar Mariri a jihar Kano ta shiga hannun hukumar Hisbah bayan an kama ta da laifin auren maza biyu a lokaci daya. Da farko da matar na zaune da mijinta na farko ne amma sai ciwo mai
Nakasassu a jihar Legas sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da dokar hana sufuri da babur da Keke Napep a jihar Legas.
Wani kwamitin majalisar wakilai a ranar Litinin, ya gano cewa bayan shekaru 14 da aka yi da kulle hukumar hako ma'adani ta Najeriya, ma'aikatan na ci gaba da karbar albashi daga gwamnati. Shugaban kwamitin, Oluwole Oke, ya umarci
Masu zafi
Samu kari