Latest
Wani mutum mai kokarin sakin matar shi ya ce yana zargin ta da zama mayya bayan duk kasuwancin shi ya fara tangarda bayan ya aureta. A wallafar da aka yi a Nairaland, mutumin ya rubuta cewa kasuwancin shi na tafiya dai-dai kafin..
An samu barkewar cutar coronavirus karo na farko a nahiyar Afirka. Ministan kiwon lafiya na kasar Algeria din ne ya sanar da cewa an samu mutum na farko mai dauke da mummunar cutar a kasar...
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu garba ya ce mazan da ke da mata daya na rayuwa ne a matsayin rabin mutane. Adamu Garba dai tsohon dan takarar shugaban kasa ne a karkashin jam’iyyar APC wanda ya ce gaskiya maza masu mace...
An gurfanar da wani matashi dan shekara 16 a gaban kotun majistare na Igbosere da ke jahar Lagas kan zargin boyewa a cikin bayin wani banki tsakar dare sannan ya saci kudi naira 340,000.
Mun ji cewa ana shirin kawo dokar da za ta hana a binciki Shugabannin Majalisar Tarayya. Wani ‘Dan majalisar APC ya ce shugabannin Majalisa su na bukatar kariya kamar Gwamnoni da Shugaban kasa.
Rundunar yan sanda a jahar Niger ta kama wata mata ‘yar shekara 32 wacce aka ambata da suna Hassana Bala kan yunkurin yin garkuwa da wani mutum dan shekara 23, Umar Sarkin Turaku na kauyen Kawo a karamar hukumar Kontagora.
Wata budurwa ta fitar da kwalin digirinta don siyarwa a kafar sada zumuntar zamani saboda tsananin fusata don ta ce bashi da amfani. Budurwar ta sanar da cewa za ta siyar da digirinta ne don ta gano bashi da amfani sakamakon...
Babban hafsan sojojin kasar Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai ya ce rundunar sojin ta raba kawunnan kungiyoyin Boko Haram da na Islamic State of West African Province (ISWAP). Daily Trust ta ruwaito cewa Buratai ya fadi hakan
Wata ‘yar wasan kwaikwayo mai suna Anita Joseph wacce ta yi aure a ranar masoya ta duniya ta ba ‘yan mata shawara a kan su daina auren masu kudi. Su auri talaka wanda zasu yi kudin tare...
Masu zafi
Samu kari