Latest
Mahukunta a kasar Saudiyya sun hana maniyatta aikin hajji da Umrah shiga Makkah da Madinah domin gudun yada cutar Coronavirus da ke bazuwa a kasashen duniya. Ma'aikatar harkokin kasashen waje ta Saudiyya ta ƙara da cewa za ta hana
Hukumar kwastam ta bayyana cewa sabbin dabarun da miyagun masu safarar kaya da fasa kauri suke amfani dasu wajen shigo da shinkafa shi ne yasa ake ganin haramtattun kayayyaki a cikin kasa.
Abdul da Ibrahim sun bayyana cewa bama su kadai ba, Maina da matarsa na amfani da jami’an Yansanda wajen tsoratar da iyalansu tare da barazanar kashesu, don haka suka shiga yar buya don tsira da rayuwarsu.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Enyinnaya Abaribe ya bayyana bacin ransa kan tsawon rai da azzaluman mutane ke more wa a Najeriya. Ababribe ya yi wannan jawabi ne yayin wata taro na musamman da aka shirya don
Mun ji cewa wasu 'Yan ta'addan Boko Haram sun kama wasu Bayin Allah a kasar Chad. Mutanen da aka cafke sun roki Shugaban kasa ya ceci su.
Ana so a binciki abin da ya faru a harin Garkida a Jihar Adamawa baya an zargi Sojojin Najeriya da zame kafa a lokacin harin Boko Haram. Jaridar Daily Nigerian ce ta fitar da wannan rahoto.
A jiya wajen taron FEC, an zauna ga Abba Kyari ga Munguno wajen taron Majalisar Shugaba Buhari. Ka da ku manta ana rade-radin cewa an hana Monguno shiga Aso Villa.
A yau Shugabannin PDP za su yi wani zaman a musamman a Garin Abuja. Idan ba ku manta ba a Watan Junairu an yi irin wannan zama bayan kotun koli ta ruguza nasarar PDP a Imo.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya rattaba hannu a kan dokar zartar da hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin garkuwa da mutane a jihar. Majalisar dokokin jihar Nasarawa ta gudanar da mahawara tare da yin duba na t
Masu zafi
Samu kari