Latest
Tubabbun ‘yan Boko Haram da matansu da cikin kwanakin nan suka mika makamansu ga sojoji a jamhuriyar Niger sun isa Maiduguri, babbar birnin jihar Borno. Tsoffin ‘yan ta’addan sun isa filin sauka da tashin jirage na Miaduguri ne a
Wani tsohon dan asalin kasar Japan mai suna Chitetsu Watanabe wanda aka bayyana shi a matsayin mutumin da ya fi kowa yawan shekaru a duniya ya mutu yana dan shekara 112.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga manyan hafsoshin tsaron Najeriya da su samar da gudanar da cikakken nazari game da tsare tsare da dabarun da suke amfani dasu a yaki da ISWAP, don duba yiwuwar kirkiro sabbin dabaru.
Wani fusataccen soja ya budewa abokan aikinsa wuta a sansanin sojojin da ke Malam Fatori a jihar Borno. Tuni kuwa ya halaka hudu daga ciki sannan ya bar mutane biyu da munanan raunika, kamar yadda jaridar The Cable ta ruwaito.
Gwamnan jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya haramta bara titinan jihar. Ya sanar da hakan ne yayin rantsar da hukumar kare hakkin yara a Lafia a ranar Laraba. Gwamnan ya ce, "ba tare da nuna gadara ba, wannan dokar ta hana
Wata kotun Majistare a jahar Kaduna ta tsare wani Muhammad Isah kan zargin lalata da kananan yaransa mata su biyu. Justis Musa Lawal na kotun Majistare ya kuma dage sauraron shari’an zuwa ranar 30 ga watan Maris 2020.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace yaron wani dan kasuwa a Suleja a Chaza, wani gari da ke wajen garin Suleja a jahar Niger.
Umarnin rufe ofisoshin na tawagar SARS na zuwa ne a daidai lokacin da 'yan Najeriya ke cigaba da sukar rundunar 'yan sanda a kan muzguna wa da kisan 'yan kasa da wasu jami'an SARS ke yi a sassan kasa. A ranar Asabar 22 ga watan Fa
Wasu wadanda ake zargin 'yan daban gwamnan jihar Kwara Gwamna AbdulRazaq sun hari shugaban jam'iyyar APC na jihar Kwara, Bashir Bolarinwa da sauran shugabannin jam'iyyar. Sun kai harin ne a yammacin Talata.
Masu zafi
Samu kari