Latest
Mustapha, wanda Dakta Amina Shamaki, babbar sakatariya, a ofishinsa ta wakilta, ya bayyana hakan ne a wurin wani taron harkokin kasuwanci (LCCI) da ya halarta a jihar Legas. Ya bayyana cewa rashin aiki ne tushen rashin tsaron da
Wata babbar kotun jaha a Lokoja ta kaddamar da tsige Simon Achuba, tsohon mataimakin gwamnan Kogi da majalisar dokokin jahar ta yi a matsayin sokakke.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC a Kano ta kama tsohon Kakakin mjalisar jihar Kano, Isiyaku Ali-Danja kan zarginsa da yin amfani da mukaminsa ta hanyar da ba ta dace ba da kuma bannatar da makuden miliyoyi na aikin mazabarsa. Mai m
Wasu masu tsaron fada sun ci zarafin wani dan sanda sakamakon take dokar da aka gindaya da yayi yayin bikin birne sarauniyar Sunyani, kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito...
Jakadan kasar Faransa a Najeriya, Jerome Pasquier ya ce gwamnatin Najeriya ba ta yin abinda ya dace don kawo karshen kalubalen tsaro a fadin kasar nan. Pasquier ya sanar da hakan ne a ranar 26 ga watan Fabrairu yayin da yake...
Wata mata mai shekaru 42 ‘yar asalin garin Florida mai suna Sarah Boone, ta shiga hannun jami’an tsaro a kan laifin kisan kai. An kama matar ne da laifin kashe saurayinta ta hanyar saka shi cikin akwati ta rufe na sa’o’i masu...
Wakilin kungiyar kiwon lafiya duniya WHO, Tereza Kasaeva, ta alanta cewa Najeriya ce kasa da ta zo na daya a yawan masu fama cutar Tarin fuka a duk fadin nahiyar Afrika.
Sanata Enyinnya Abaribe, ya ce mugwayen mutane a Najeriya sun ki mutuwa yayinda kasar ke ci gaba da rasa salihan al’ummanta. Shugaban marasa rinjaye a majalisa ya fadi hakan ne a ranar Laraba, 26 ga watan Fabrairu, a wani taro.
Mahaifiyar Leah Sharibu, yarinyar makarantar Dapchi daya tilo da ta yi saura a hannun yan ta’addan Boko Haram, Rebecca Sharibu ta isa Landan domin ganawa da Firai Minista kan lamarin yarta.
Masu zafi
Samu kari