Latest
Lafarge Africa Plc, wata kamfanin siminti ta tabbatar da cewar dan kasar Italiyan da ya kasance mutum na farko da aka samu yana dauke da cutar Coronavirus a Najeriya ya ziyarce ta a Ekwekoro, jahar Ogun.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya shawarci gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari shawara ta mayar da hankali tare da zage damtse wurin daukan mataki kan Coronavirus.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata tarayyar Najeriya, Sanata Ahmed Sani Yarima ya ce ba shi da wata shiri na kaddamar da shari'ar musulunci a dokar Najeriya idan an zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023. Yarima yana shiri
Gwamnatin jihar Ogun ta sanar da cewa an kulle kamfanin Simintin Larfarge dake Ewekoro a jihar bayan tabbatar da shigar mutumin da ya kwaso Coronavirus Najeriya harabar kamfanin.
Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle ta haramta yin musabaha a tsakanin yan wasanta a kokarin da ta ke yi na hana yaduwar cutar Coronavirus, shugaban kungiyar Steve Bruce ya bayyana a ranar Juma’a, 28 ga watan Fabrairu.
Matashin dan kwallon Najeriya dake taka leda a kasar Italiya, mai suna King Paul Akpan Udoh ya kamu da mugunyar cutar nan ta Coronavirus wanda a yanzu haka ta zama annoba a duniya gaba daya.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Nigeria NCDC ta samar da jamian da zasu taimakawa gwamnatin Jihar Legas, waajen dakila bullar coronavirus ta farko a Nigeria.
Majalisar dinkin duniya ta kawo wasu karairayi guda 11 da ake yayatawa game da cutar Corona virus wanda shaci fadi ne kadai, ba su madogara daga binciken kimiyya ko masana, don haka basu da tushe balle makama.
Hukumar kiyaye haddura ta kasa, FRSC, ta nanata matsayinta na haramta dauka ko zaman fasinjoji guda biyu a gaban motocin haya a dukkanin fadin kasar nan, kamar yadda wani babban jami’in hukumar ya tabbatar.
Masu zafi
Samu kari