Latest
Mun tsakuro wasu yankin kasashen Turai da wannan muguwar cuta ta Coronavirus ta shiga kamar yadda wata jarida ta bayyana. Daga ciki har da Ingila.
Gwamnatin jihar Legas ta ce jamianta sun bazama neman dukkan wadanda dan kasar Italiyan da ya kawo cutar Najeriya ya hadu da su tun ranar da ya shigo.
Jiya mu ka samu labari cewa Umaro Sissoco Embalo ya nada kan shi a matsayin Shugaban kasar Guinea-Bissau da kan shi bayan akwai shugaba mai iko.
Gwamnan jahar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana cewa barna da hayaniyar Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Adams Oshiomhole ya haddasa tozarci da danasani a jam’iyyar mai mulki.
Wata kudurin doka dake gaban Sanatocin Najeriya a majalisar dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya ta dauki nauyin karatun tubabbun mayakan Boko Haram zuwa manyan jami’o’in kasashen waje domin su karo ilimi.
Sanata Shehu Sani yabayyana cewa azzaluman shuwagabanni ne suka gadar ma yankin Arewacin Najeriya bakin talauci da barace barace, don haka yace yin doka kadai ba zai warkar da talauci a yankin ba.
A karon farko, Musulman kasar Amurka sun samu daman kirar Sallah a bayyane ta hanyar amfani da na’aurar lasifika, watau amsa kuwwa, ba kamar yadda suka saba yi a baya a asirce a baya ba.
Wata mata wacce har yanzu ba a san kowacece ba ta rasa ranta bayan jerin kwanciyar da suka gama da masoyinta kuma dan sanda a Ado Ekiti, babban birnin jihar Ekiti.. Lamarin ya faru ne a dakin wacce ta rasun da ke titin Atayese a r
A ranar Alhamis ne gwamnatin jihar Legas ta tabbatar da ma'akatar lafiya ta tarayya suka tabbatar da bullar kwayar cutar Coronavirus (COVID-19) a Najeriya. An samu kwayar cutar ne a jikin wani dan kasar Italiya da ya ziyarci Legas
Masu zafi
Samu kari