Latest
Masu iya magana kan ce “Mace mai kamar maza kwari ne babu” wannan magana na masu hikima ya tabbata a kan wata mata dattijuwa mai shekaru 70 a duniya, wanda aka sakaya sunanta, da ta jagoranci matasa mafarauta zuwa cikin dazuka ind
A kalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin 'yan bindiga a wasu kauyukan jihar kaduna. Mutane da yawa sun samu miyagun raunika a kauyukan kananan hukumonin Igabi da Giwa da ke jihar
Masu gudanar da kananan sana’o;I da suka yi rumfa ko suka ajiye kwantaina a yankin karamar hukumar Birnin Kano da kewaye za su fara biyan wani tsarin haraji na kasa mai suna “Temporary shed/stand permit”.
Gwamantin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fuskanci sallamar tare da cire ma’aikata. A yayin da wasu aka salllamesu saboda almundahana wacce ta hada da rashawa, wasu an sallamesu ne sabodawa’adin mulkins ya cika kuma basu nemi da
Ana makoki a Nollywood Tsohon ‘Dan wasan fim ya mutu bayan rashin lafiya. A watan da ya wuce ma dai Frank Dallas Ebulukwu ya rasu.
Wasu Masana su na hasashen tsohon Shugaban kasa ya bar Naira Biliyan 245 kafin ya mutu. Akwai jita-jitar Mubarak ya tara Biliyan 70 amma hakan ba gaskiya bane.
A Najeriya dai mutane da dama na rasa rayukansu sakamakon hadurra a kan titunan kasar. Hadurra kuwa na faruwa ne saboda rashin kyan tituna da lalacewarsu. Sau da yawa dai jama'a na kokawa da yadda wasu titunan kasar nan suka lalac
Alhaji Abubakar Abdullahi Tsafe, kwamishinan ci gaban karkara da ma’aikatu, ya ce sauya shekar gwamnan zai karfafa tarin nasarorin da aka samu a jahar.
Rotimi Akeredolu, gwamnan jahar Ondo, ya ce dansa Babajide ya yi aiki tukuru a lokacin kamfen dinsa kuma cewa babu abunda kowa zai iya idan ya yanke shawarar nada shi a matsayin Shugaban ma’aikatansa.
Masu zafi
Samu kari