Latest
Adadin wadanda aka gano kuma aka killace da ake zargin sun gana da dan kasar Italiyan da ya kawo cutar coronavirus Najeriya a kamfanin siminti dake Ewekoro, jihar Ogun sun tashi daga 28 zuwa 39.
Wani mutum wanda aka gano yana da shekaru 100 a duniya ya auri wata karamar yarinya wacce take cikin shekarunta na 20. Masoyan sun yi auren ne a kasar Indonesia da ango mai suna Katte wanda yayi jika da amaryar. nagon ya kasance w
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, y ace najeriya na bukatar sabon kudun tsarin mulki don ci gaban kasar nan. Ya sanar da hakan ne a taron farko na tunawa da Dr. Fredrick Fasehun, wandda ya kirkiro kungiyar jama’ar Odua (OPC)
A ranar Asabar, gwamnatin jihar Legas ta mayar da dan kasar Italiyan da ya kawo cutar Coronavirus Najeriya sabuwar asibiti domin cigaba da kula da shi.
An killace yan kasar Sin uku da ake zargin suna dauke da cutar coronavirus a karamar hukumar wase dake jihar Plateau, tsakiyar Najeriya.
Ministan ya bayyana matsayarsa ne yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai jim kadan bayan ya kammala gabatar da takarda a wurin wani taron shirin yaye dalibai da kwalejin kimiyya ta Kano (Kano State Polytechnic) ta shirya ran
A ranar 27 ga watan janairu na 2000 ne jihar Zamfara ta tabbatar da shari’ar Musulunci bayan kokarin gwamnan na lokacin, Ahmad Sani yarima, wanda ya fara mulki a 1999. Daya daga cikin wadanda shari’ar Musuluncin ta ritsa da shi ma
Daily Nation ta rawaito cewa direban motar ya nemi motar ya rasa bayan ya fito daga Cocin St. Anthony, inda ya sauke wata gawa. A wani rahoto da ABC ta wallafa a ranar da abin ya faru (26 ga watan Fabrairu), hukumomi sun roki bara
Masu garkuwa da mutanen biyu da dakarun sojin suka kama sune; Bala Yunusa (wanda aka fi sani da Katako), dan asalin jihar Kaduna mai shekaru 35 da Idris Iliyasu (wanda aka fi sani da Dan Ikara), mai shekaru 37, dan asalin karamar
Masu zafi
Samu kari