Latest
Karamin Ministan kiwon lafiya na Najeriya, Adeleke Mamora ya fadi sirrin maganin Coronavirus. Ministan ya ce Jama’a su rika wanke hannunsu da ruwa da sabulu bini-bini.
Wata kungiyar addinin Musulunci dake rajin kare hakkokin Musulmai, MURIC, ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta dauki tsatstsauran hukunci a kan iyayen dake fatali da yayansu, musamman Almajirai mabarata.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele ya ce matatar Dangote za ta dibi yan Najeriya sama da 70,000 aiki idan ta fara aiki. Ya ce manufofi daban daban da gwamnatin tarayya ta tanadar zai rage yawan rashin aikin yi.
A jihar Kano matakin Gwamnati Ganduje na hana bara ya na cigaba da samun karbuwa bayan Kungiyar Dattawan Kano ta marawa Ganduje baya a kan hakan.
Kotun koli, a ranar Litinin, ta sake dage zaman sauraron bukatar jam'iyyar All Progressives Congress APC inda ta bukaci kotun koli ta sake duba shari'ar da ta yanke ranar 24 ga Mayun, 2019 inda ta kwace dukkan kujerun da yan
Wasu ‘Ya ‘yan PDP da ZLP sun tsere sun bar Jam’iyya sun bi APC daf da zaben Gwamnan Ondo. Mataimakin Segun Mimiko da wasu Manyan PDP sun koma APC a jihar.
Kotun koli, a ranar Litinin, ta sake dage zaman sauraron bukatar jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, da dan takararta Emeka Ihedioha na sake duba shari'ar zaben gwamnan jihar Imo.
Mai girma Gwamnan Jihar Kebbi, Atiku Bagudu zai kafa dokar da za ta sa a daina bara a kan hanya. Daily Trust ta rahoto wannan a Ranar Litinin.
Hukumar tsaro ta SSS ta bayyana ma babbar kotun tarayya da ke Asaba a ranar Juma’a cewa ta kama da kuma tsare Anthony Okolie, bisa ga umurnin da ta samu daga fadar Shugaban kasa na bincikar sa kan amfani da layin wayar Hanan
Masu zafi
Samu kari