Latest
Masu hikimar zance sun ce rabon kwado baya taba zama a sama, sai ya sauko kasa. Kuma ba kasafai ake samun labarin cewa mai gadi ya rike mukamin minista a gwamnati ba.
Gwamnatin jahar Gombe ta sanar da hukuncin da ta yanke game da sabuwar dokar karancin albashi, inda ta bayyana cewa ba za ta iya biyan ma’aikatan kananan hukumomi karancin albashin N30,000 ba.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce sai an hada hannu dukka wajen magance matsalolin tsaro a kasar. Ya bayyana cewa ya zama dole dukkanin yan Najeriya su yi aiki da addu’a don dawo da hadin kai a tsakaninsu.
Rahoto daga kasar Sin ya nuna cewa an samu karin mutane 202 wadanda suka kamu da cutar coronavirus da 42 na wadanda suka rasa rayukansu wadda ya kai adadin na masu dauke da cutar a birnin kasar Sin 80,026.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jahar Taraba ya sha alwashin gurfanar da gwamnan jahar, Ishaku Darius wanda ya kasance dan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a gaban kotu idan har bai mika ragamar mulki ga m
Kasar Tunisiya da da kasar Senegal sun tabbatar da bullar cutar Coronavirus na farko, hakan ya ya kai adadin kasashen da ta bulla a nahiyar Afrika biyar.
Wani fusataccen mutum a ranar Asabar ya tari numfashin Gwamna Muhammadu Badaru na jihar Jigawa a zarginsa da yayi da rashin kammalla asibiti da titunan jihar a karamar hukumar Birnin Kudu. Kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwa
Gwamnan Kaduna ya nemi afuwan Bayin Allah game da kashe-kashe ya ce ba zai sasanta da ‘Yan bindiga a Kaduna watau kamar yadda aka yi a Zamfara da Katsina ba.
Nasir El-Rufai, Gwamnan jihar Kaduna, ya nemi gafarar mazauna kauyukan kananan hukumomin Igabi da Giwa na jihar a kan harin da aka kai musu wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 50.
Masu zafi
Samu kari