Latest
Sabon shugaban kungiyar Boko Haram tawariyya, watau ISWAP dake da alaka da kungiyar yan ta’adda ta duniya, ISIS, Lawan Abubalar wanda ake ma lakabi da Ba Lawan ya fara kokarin tabbatar da karfin ikonsa ta hanyar kashe manyan yan m
Tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bara game da zargin da ake yi masa da hannu cikin badakalar kudin makamai a zamanin da yake minista, sa’annan ya wanke manyan hadimansa guda biyu, Injiniya Abba Kabir Yusuf
Kasar Argentina ta shiga cikin tarihi inda ta bayyana kasa ta farko a Latin America ta da fara halasta zubar da ciki. A kasar Argentina, an halasta zubar da ciki idan fyade aka yi wa mace ko kuma cikin zai zama barazana ga lafiyar
Shehu Sani ya yi kira ga gwamnonin Arewa kan cewa lokaci ya yi da ya kamata su farka daga barci, su san yadda za a kawo karshen hare-haren yan bindiga a yankin ko kuma a wayi gari wata rana a ce babu ma yankin Arewan gaba daya.
Shugaban kasar Guinea-Bissau ya sauka daga mulki bayan kwana guda. C. Cassamá ya sauka daga mulki ne a sakamakon barazanar kashe shi.
Wani direban tasi ya sheka lahira bayan fadan da suka yi da wani mamallakin mota kirar Lexus SUV. Ganau ba jiyau ba, sun zargin mai motar da yi wa mai tasin mugun duka bayan sun ci karo. An gano cewa lamarin ya faru ne a shataleta
Kakakin rundunar yan sandan jahar, David Misal, ya fada ma manema labarai cewa an kama mai laifin ne tare da yaran a wani garejin mota a karamar hukumar Bali da ke jahar yayinda suke shirin shiga mota.
Wani farfesa dan Najeriya mai suna Farfesa Maduike Ezeibe ya sanar da cewa ya samo maganin cutar Coronavirus da zazzabin Lassa. Farfesan a fannin 'Virology' a jami'ar Michael Okpara ta aikin noma da ke Umudike, ya taba ikirarin sa
Gwamnatin Shugaba Buhari ta ce za ta karbo kudin Najeriya da aka sace aka kai waje. Ministan shari’a ya ce Buhari ba zai yi kasa a gwiwa wajen gano dukiyar sata ba.
Masu zafi
Samu kari