Latest
Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta damke wani mutum mai suna Hussain Zubairu a kan zarginsa da tek da kasha makwabciyarsa mai juna biyu. Ya kasha Bose Muhammed ne a kan yar rahsin jituwar da ta hada shi da ita. An gano cewa zubair
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon shugaban hukumar kula da masana’antar ruwa ta Najeriya, NIMASA, sakamakon karewar wa’adin tsohon shugaban hukumar, Dakta Dakuku Peterside.
Gwamnatin jahar Nassarawa ta bayyana shirinta na kwashe almajirai 63,000 yan kasa da shekara 10 daga jahar don mayar dasu zuwa jahohinsu na asali, kamar yadda gwamnatin ta tabbatar.
A yau Laraba ne 4 ga watan Maris 2020, yan boko Haram su kai hari barikin sojoji inda suka kashe yan sanda hudu da wasu masu farar hula biyu a Jihar Borno, cewar majiyar ja’mian tsaro ga AFP.
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum yace ya kasa tsayar da hawayena yayinda yake kallon yadda yan gudun hijira suke layin amsar kayan masarufi.
Shugaban sashen hulda da jama'a na NDLEA, Jonah Achema, shine ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya aika wa kamfanin dillancin labarai na kasa (NDLEA) ranar Laraba a Abuja. Achema ya bayyana cewa sun kama alburusan ne a cik
Biyo bayan gano cutar coronavirus a Lagas, jami’an hukumar NCDC sun tantance wasu mambobin majalisar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 4 ga watan Maris.
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari Dapchi da ke jihar Yobe inda suka sace fiye da 'yan mata 100 a watan Fabrairun 2018. Wata majiya daga hukumomin tsaro ta shaidawa The Cable cewa 'yan ta'addan suna kona gidajen wasu mazauna
Malamin addinin, mai shekaru 47 a duniya, ya amsa laifin cewa yana lalata da matan aure da ke zuwa Masallacinsa, sai dai, ya dora laifin yin hakan a kan sharrin shaidan. "Na roki mata ta a kan ta yafe min, na daukar mata alkawarin
Masu zafi
Samu kari