Yanzu-yanzu: 'Yan Boko Haram sun kai hari Dapchi suna kona gidaje
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari Dapchi da ke jihar Yobe inda suka sace fiye da 'yan mata 100 a watan Fabrairun 2018.
Wata majiya daga hukumomin tsaro ta shaidawa The Cable cewa 'yan ta'addan suna kona gidajen wasu mazauna kauyen da suka tsere.
Majiyar ta aka tatauna da ita ta wayar tarho ta ce, "Sun zo a motoci kuma suna ta sintiri a garin a halin yanzu da na ke magana da kai."

Asali: UGC
DUBA WANNAN: Yanzu-yanzu: Zanga-zanga ta barke a Kano a kan batanci ga Annabi Muhammad
Ku saurari cikaken rahoton ...
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng