Latest
Atiku ya taya tsohon Shugaba Obasanjo murnar cika shekaru 83 a Duniya. Atiku Abubakar ya jinjinawa tsohon Mai gidansa yace Najeriya ba ta da irinsa.
Kungiyar kiwon Lafiya ta duniya WHO ta shawarci jama’a da su rinka amfani da naurorin zamani wajen bukatunsu na kudi, domin kudi kan iya jawo yaduwar coronavirus.
Wani rahoto a sashin Shari'a na Amurka ya fitar ya ce an ware kyautar zunzurutun kudi Dalla miliyan 7 da kimanin Naira Biliyan 2,52 ga duk wanda ya bayar da bayanai da ya yi sanadin kama shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shek
Wasu gungun yan bindiga sun bude ma jama’a wuta a mahadar hanyar Ekete cikin karamar hukumar Udu na jahar Delta, inda suka kashe jami’an Yansanda guda biyu da wani farar hula guda daya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabawa gidauniya hamshakin attajirin nahiyar Afrika, Alhaji Aliko Dangote, kan gudunwar makudan kudin da yayi alkawarin badawa domin takaita yaduwar cutar Coronavirus a Najeriya.
Wakar, wacce nan da nan ta zagaya gari bayan an wallafa ta a dandalin sada zumunta, ta fusata matasan da suka yi yunkurin kone gidan su mawakin kurmus. An gano cewa matashin mawakin mabiyin mazhabar 'Faidha' ne a cikin darikar
Bisa ga matakan da ake dauka wajen takaita yaduwar cutar Coronavirus a Najeriya, an killace ya kasar Sin hudu da suka shigo Najeriya a asibitin koyarwan jami'ar Abuja, birnin tarayya.
Wasu matasa sun dira ofishin Hisbah a ranar Laraba a kan zargin wata waka da aka yi na cin mutuncin manzon tsira Annabi Muhammad (SAW). Masu zanga-zangar da ke dauke da takardu masu rubutu sun yi ikirarin cewa gwamnatin jihar da h
Majalisar dokokin jahar Kano za ta kara bincikar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi, kan wasu korafe-korafe da wasu mazauna jahar suka gabatar a gabanta, inda suke zargin sa da ci wa al’adun garin fuska.
Masu zafi
Samu kari