Latest
A ranar Talata 21 ga watan Janairu, Gauteng Survivors ta kawo rahoton wani mutumi mai kirki wanda suka bayyana sunanshi da Gavin Khalima Khungwayo. A 'yan...
Labarin Patrick Kibe zai bawa mutane damar yadda da cewa aiki tukuru da kuma jajircewa suna sanyawa mutum ya zama wani abu a rayuwa, musamman shi labarin...
Wata tsohuwa wacce ba ta gani mai suna Yara Kwanjit dake Saanbona a yankin arewa maso gabashin kasar Ghana ta bayyana babban burinta a rayuwa, inda ta bayyana..
An shiga rudani a kasuwar barci a ranar Alhamis, 11 ga watan Maris bayan wani ginin shago ya rushe a kan wasu kananan yara dake diban karafa a baraguzan shaguna
Bayan kwana biyu da tunbuke Sarkin Kano, Jami’an tsaro sun kyale wata Mai dakin Malam Muhammadu Sanusi II ta ziyarci tsohon Sarki a Garin da ya ke gudun hijira.
Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya zubar da hawaye a ranar Laraba jim kadan bayan ya karbi takardar kama aikinsa daga wurin Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano
An cire Sanusi daga karagar mulki ne a ranar Litinin bayan an cimma matsayar aiwatar da hakan a zaman majalisar zartarwa na jihar Kano. Babban sakataren sarkin,
Ya ce matarsa mai suna Yetunde ba ta da kamun kai kuma ya kama ta da a kalla maza takwas tana cin amanarsa. Olabamiji dai mazaunin yankin Ojo ne kuma ya sanar d
Shugabannin makarantar Albany International School, Zariya sun tabbatar da mutuwar dalibi daya dan ajin sakandare 3 mai suna Abdurahman Doko, a gobarar da ta ta
Masu zafi
Samu kari