Latest
Legit.ng Hausa ta yi hira da Dr. Sa’id Abubakar Abubakar Musa a Ranar 26 ga Watan Junairun 2020 a Zariya. Ta kawo maku cikakken tarihin Marigayi babban Limamin ABU.
Shugaban lauyoyin tubabben sarkin Kano, Abubakar Balarabe Mahmoud, yayi bayanin yadda Malam Muhammadu Sanusi II da iyalansa suna fuskanci cin zarafi bayan an tu
Alhaji Abubakar Ahmed Sabo, sarkin garin Loko, a jihar Nasarawa, inda aka fara bawa Alhaji Muhammadu Sanusi II masauki da farko kafin a mayar da shi Awe ya bayy
Sanata Kashim Shettima ya magantu a kan rikicin sarautar Kano inda har ya nuna hoton kabarin Marigayi tsohon gwamnan Kano, Abubakar Rimi da ya taba barazanar tsige Ado Bayero.
Daga cikin miyagun kayayyakin da aka samu a wurin masu laifin akwai bindigu 30 da suk hada da AK47 da kuma wasu na gida, carbi 1520 na alburusai, miyagun kwayoy
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace kansilolin a makon jiya. Kansilolin da aka sace sune kamar haka; Murtala Arzika na mazabar Gayari, Lawal AC Milan na mazabar Ubandoma
An yi nasarar dawo da wasu tsabar kudin Gwamnati da aka sace a N/Delta bayan Gwamnatin Buhari ta kawo tsare-tsare domin kawo karshen satar dukiyar kasa.
A yayin amsa tambaya daga manema labarai, kwamishinan ‘yan sandan jihar, Audu Madaki ya ce daga cikin wadanda ake zargin akwai wani dan sanda mai suna Abdulraza
A yau Laraba ne 11 ga watan Maris, majalisar dattawan Najeriya ta gabatar da kudurin da zai hana amfani da injin janareto a Najeriya baki daya...
Masu zafi
Samu kari