Latest
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya koma gidan sarauta a daren ranar Laraba, 11 ga watan Maris, yan sa’o’i kadan bayan ya karbi takardar kama aiki.
Wasu kyawawan tsoffin hotunan korarren sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido da uwargidarsa Sadiya Ado Bayero ya billo yayinda suka yi fice a shafukan intanet.
A yanzu haka ana nan ana ci gaba da gini tare da gyara gidan da aka ajiye korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a karamar hukumar Awe, da ke jahar Nasarawa.
Hadimin shugaba Muhammadu Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, ya bayyana cewa shugaban kasa ne ya umurci gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai,
Rahotanni sun kawo cewa Muhammadu Sanusi II, tsohon sarkin Kano da aka tsige, na nan yana rayuwa tamkar dan gidan yari tun bayan da aka kai shi yankin Awe.
Tauraron Duniya Lionel Messi zai biya Lauyoyi Biliyan 1.6 domin ya ceci rayuwar Ronaldinho. ‘Dan wasan zai yi wa Ronaldinho hallaci kana bin da ya yi masa.
Diyar tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar PD, Atiku Abubakar, ta ba jama’ar kasar nan mamaki bayan ta bude gidan siyar da abinci a birnin ta
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya musanta karbar kyautar naira miliyan 300 daga hannun jam’iyyar APC reshen jahar Bayelsa da tsohon zababben
Ministan kwadago yace yajin aikin da ‘Yan ASUU su ka tafi bai halatta ba. Dr. Chris Ngige ya yi wannan bayani ne jiya a gaban ‘Yan jarida jiya a Aso Villa.
Masu zafi
Samu kari